ha_tn/est/02/17.md

829 B

Sarki ya ƙaunaci

Wannan amfani da kalmar "ƙauna" ta soyayya ce.

sami karɓuwa da tagomashi daga gare shi

Waɗannan kari suna ma'anar abu ɗaya ne su na kuma jaddada iya yadda Esta ta gamshi sarki. AT: "ta gamshe shi ƙwarai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

ɗibiya mata kambin sarauta a kanta

sarkin yayi haka ne domin ya nuna cewa yana mai da ita sarauniya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

"Bikin Esta"

Zai taimaka idan aka faɗi cewa sunan wannan biki ke nan. AT: "ya kira shi, 'Bikin Esta'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya tsaida biyan haraji a duk lardunansa

"ka karɓi haraji ƙasa da yadda yake karɓa a dukkan lardunan"

falalar yalwar mulki

"falalar yalwar da sarki kawai ke iya bada wa"