1.0 KiB
Sa'ad da lokacin yazo
Wannan ya gabatar sa sabon fannin labarin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
'yar Abihel kawun Modakai wanda ya ɗauke ta a matsayin 'yarsa
Tushen rahoton zai tunawa mai karatu da Modakai ɗan'uwan Esta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
Abihel
Mahaifin Esta kuma kawun Modakai (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
bata roƙi komai ba sai abin
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "ta roƙi kawai abin da"
sami farin jini wurin dukkan
Wannan kari ne. AT: "gamshi dukkan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
a wata na goma, wanda shi ne watan Tebet
"Tebet" sunan watan goma ne na kalandar Ibraniyanci. Lokacin ƙarshen watan Desemba ne da farkon watan Janwari na kalandar Turawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]] da rc://*/ta/man/translate/translate-names)
shekara ta bakwai
"shekara ta 7" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)