476 B
476 B
da safe
ya na nuna cewa safiya da ta biyo baya. Za mu iya zayyace shi, AT: "washe gari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Gida na biyu
"wani gida daban" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
a wurin da ake tsare Sha'ashigaz, ... ƙwaraƙwarai
"a wurin da Sha'ashigaz, ... ƙwaraƙwarai za su lura da ita"
tsare
"bincike" ko "kariya"
Sha'ashigaz
Wannan sunan na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)