ha_tn/est/02/12.md

581 B

Muhimmin Bayani:

Bayanai ne na al'adun mata waɗanda suka zama matan sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

bisa ga ƙa'idar da ke na mata

"yin abu dai-dai da abinda ake bukata na mata"

kwalliyar mata

abinda aka yi domin a sa 'yan mata su yi kyau sosai su kuma yin ƙamshi mai daɗi.

duk abin da ranta yaso sai a bata

za a iya bayyyana wannan a bayyanau. AT: "za ta iya samun duk abin da take bukata ko so" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwalliya

yi amfani da kalma ko jimla da aka yi amfani a Littafin Esta 2:3.