1.1 KiB
Sa'ad da aka yi shelar umarni da dokar sarki,
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Bayan da sarki yayi shelar cewa su je su nemo kyawawan mataye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
shela
"sanarwa"
aka kawo 'yan mata da yawa
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "suka kawo 'yammata da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
aka sasu a hannun Hegai ya kula dasu
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Hegai ya fara kulawa da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Esta ma aka kaita fadar sarki aka sata a ƙarƙashin Hegai mai lura da mata
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Hegai mai lura da mata ya fara kulawa da Esta da aka kawota cikin fadar sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
'Yar yarinyar ta gamshe shi, ta kuma sami tagomashi a wurinsa
Waɗannan jimloli biyu na ma'anar abu ɗaya kuma yana jaddada iya yadda ta gamshe shi. AT: "'Yar yarinyar ta gamshe shi ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
fada
A duba yadda aka fassara wannan a cikin Esta 1:5.
'Yar yarinyar
"Esta"