ha_tn/est/02/07.md

260 B

Hadassa

Wannan sunan Esta ne na Ibraniyanci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ɗiyar kawunsa

"ɗan'uwansa"

bata da uba ko uwa

"mahaifinta da mahaifiyarta sun mutu"

ya ɗauketa a matsayin 'yarsa.

"ya lura da ita kamar 'yarsa"