ha_tn/est/02/05.md

1.2 KiB

Akwai wani Bayahude

Wannan ya gabatar da Modakai sabon mutum cikin labarin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

ɗan Yair ɗan Shimeya ɗan Kish

"Yair," " Shimeya," da "Kish" mazaje ne zuriyar da "Modakai" ya fito. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Benyamine

"daga zuriyar Benyamin"

An ɗauko shi ... sarkin Babila ya kwashe

Wannan tushen zance ya bayyana yadda Modakai ya zo Susa. Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Nebukadnezza sarkin Babila ya ɗauko shi da sauran 'yan zuwa bauta tare da Yehoiachin, sarkin Yahuda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/writing-background]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

An ɗauko shi ne daga Yerusalem

Juyin Ibraniyanci bai bar wani bayani ba sosai game da wanda ake magarsa a nan. Watakila Kish ne, wanda ya zamanto kakan-kakan Modakai. Idan game da modakai ne da kansa, to zai kasance tsoho ne sosai a lokacin al'amura game da Esta. Juyin zamani da yawa sun bar wurin ba bu bayani sosai. Kaɗan daga cikin Juyin, wanda suka haɗa da UDB, sun zaɓi su yi zaton cewa Modakai ne wanda aka ɗauko aga Yerusalem.

Yehoiachin, sarkin Yahuda

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)