ha_tn/eph/06/14.md

1.4 KiB

Saboda haka ku tsaya

Kalmar "tsaya" ya zama wakilin tsayaya ko kuwa fada da wani abu. Dubi yadda aka fasara "tsaya da karfi" a 6:12. "tsaya da ibilis" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

damara cikin gaskiya

Gaskiya na riƙe komai tare wa masubi kamar da damara ke riƙe kaya na soja tare. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gaskiya ... adalci

Ya kamata mu san gaskiya mu kuma yi ayuka ta hanya da zai gamshi Allah.

sulke na adalci

sunna iya nufin 1) kyautar adalci na rufe zuciyar maibi kamar da sulke ke tsare ƙirjin soja kokuwa 2) rayuwarmu kamar yadda Allah ke so, ya ba mu warair lamiri domin ya tsare zuciyar mu yadda sulke yake tsare kirjin soja. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ku yi wannan bayan kun ɗaure kafafunku da shirin kai bisharar salama

Kamar yad'da soja na sa takalma ya bashi karfin ƙafa,ya kamata maibi ya samu sani mai karfi na bishara na salama domin ya yi shelar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Cikin dukan abu ku ɗauki garkuwar bangaskiya

Dole maibi ya yi amfani da bangaskiya da Allah ya bashi domin tsarewa daga harin ibilis, yadda soja yake anfani da sulke domin ya tsare shi daga harin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kibau masu wuta na mugu

Harin na ibilis akan maibi na kaman kibau masu wuta da ya harbi soja daga makiyi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)