ha_tn/eph/06/12.md

622 B

nama da jini

Wannan maganan na nufin mutane ne, ba ruhohi wanda basu da jikunan mutum ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Don haka ku ɗauki dukan makamai na Allah

Ya kamata Almasihu su yi amfani da abubuwan tsaro da Allah ya basu domin fada da ibilis kamar da soldier yake sa makamai domin su kare kansu daga harin makiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin ku iya tsayawa da karfi cikin muguwar rana

Kalmar "tsaya da karfi" na tsaya a maɗaɗin kalmala kari'a ko fada da wani abu. AT: "domin ku iya dage wa ibilis" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)