ha_tn/eph/06/10.md

568 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya ba da umurni domin ya sa masubi su dage daga yaƙi da muke ciki wa Allah.

da cikin karfin iƙonsa

"karfin iƙonsa." Dubi yadda "da cikin baban karfin shi" an fasara kusa da karshen 1:19.

ɗauki dukan makamai na Allah, domin ku iya dagewa gaba da dabarun shaidan

Ya kamata Almasihu su yi amfani da abubuwan da Allah ya basu domin su tsaya da karfi daga ibilis kamar da soldier yake sa makamai domin su kare kansu daga harin makiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

"kissoshin dabaru"

"dabarun sha'ani mai wuya"