ha_tn/eph/06/05.md

692 B

yi biyayya ga

"biyayya." Wannan umurni ne.

girmamawa mai zurfi da rawar jiki

Maganar "girmamawa mai zurfi da tsoro " ya jaddada ra'ayin daraja da halin su da kuma ɗauki.(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

rawar jiki

"kamar ka na girgiza da tsoro" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

da zuciya mai gaskiya

"za da gaskiya gaba ɗaya"

bayi ga Almasihu

yi biyayya ga iyayengijinku na duniya kamar iyayengijinku na duniya ne Almasihu da kansa.

Ku yi hidima da dukan zuciya, kamar kuna bautar Ubangiji ba mutane ba

"yi aiki da farinciki, tun da ku na yin aiki wa Ubangiji ne ba domin mutane ba"