ha_tn/eph/06/01.md

500 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya ci gaba da bayana yanda Almasihu ya kamata su yi biyaya ga juna. Ya bayer da umurni wa 'ya'ya, Ubanni, ma'aikata, da kuma iyayengiji.

Mahimmin Bayani:

Kalmar farko "ku" na nufin abubuwa da yawa. Sai Bulus ya fadi abun da Musa ya ce. Musa na magana da mutanen kamar da mutum ɗaya, "ku" da "ku" na nufin abu ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ya'ya, ku yi biyayya ga iyayenku chikin Ubangiji

Bulus ya tunasher da 'ya'ya su yi biyaya ga iyayen su.