ha_tn/eph/04/25.md

514 B

ku watsar da karya

"ku daina fadin karya"

domin mu gabobin juna ne

"mun zama na junan" ko "mu yan gidan Allah ne"

Ku yi fushi, amma kada ku yi zunubi

"za ku iya yin fushi, ama kadda ku yi zunubi" ko kuwa "idan kun yi fushi, kadda ku yi zunubi"

Kada ku bari rana ta fadi kuna kan fushi

"Dole ne ku daina yin fushi kafin dare" ko "Kadda fushin ku ya kai tsawon lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Kada ku ba shaidan wata kofa

"Kada ku ba shaidan wata kofa ya kai ku ga zunubi"