ha_tn/eph/04/23.md

663 B

domin a sabonta ku cikin ruhun lamirinku

Ana iya bayana a cikin aikin. AT: "domin ku yarda Allah ya sake halin ku da tunanin ku" ko kuwa "domin ku yarda Allah ya baku sabon hali da tunani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yafa sabon mutum, da aka hallita bisa ga kamannin Allah

Bulus na magana game da taƙaitaccen darasi kaman su zama gutsuren tufafi. AT: "domin ku yi sabon rayuwa, da aka hallita bisa ga kamannin Allah" ko "domin ku fara rayuwa a cikin sabon hanya da saboda an hallice ku bisa ga kamannin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin adalci da tsarki da gaskiya

"gaskiyar adalci da tsarki"