ha_tn/eph/04/20.md

1.3 KiB

Amma ba haka kuka koyi al'amuran Almasihu ba

Kalmar "amma" na nufin yanda Al'umai su ke zama, kamar yanda an kwatanta a cikin 4:17. Wannan na nanata cewa abun da masubi suka koya akan Almasihu akasi ne. AT: "Amma abun da kun koya daga Almasihu ba haka bane"

Ina zaton kun rigaya kun ji a kansa ... an koyar da ku

Bulus ya sani cewa Afisawa sun ji kuma sun koya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)

an koyar da ku cikinsa

sunna iya nufin 1) "mutanin Yesu sun koya maku" ko 2) "wani ya koya maku domin ku mutanin' Yesu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kamar yadda gaskiyar na cikin Yesu

"yadda komai game Yesu gaskiya ne"

ku yarda halin ku na da

Bulus na magana game da kyauwawan hali kaman sun zama gutsuren tufafi. AT: "domin ku daina rayuwa yadda kuke rayuwa a da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku yarda tsohon mutumin

Bulus na magana game da kyauwawan hali kaman sun zama gutsuren tufafi. AT: "domin ku daina rayuwa ku ta da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tsohon mutumin

" tsohon mutumin" na nufin "tsohon hali" ko "hali na da."

ya ke lalacewa ta wurin mugun buri

Bulus ya yi magana akan tsohon halitar mutum kamar mutaccen jiki dake sokawa zawa cikin kabarin sa . (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)