ha_tn/eph/04/14.md

1.0 KiB

zama yara

Bulus na nufin masubi wanda basu yi girma a cikin ruhaniya kamar su zama yaran da sun samu ji kadan a rayuwa. AT: "zama kaman yara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kada a yi ta juya mu ... mu biye wa iskar kowacce koyarwa

Wannan na maganar mai bi da bai manyanta ba kuma na bin koyarwa da ba daidai ba kaman maibin ya zama kwalekwalen da iska ke bugawa a kowane waje a ruwa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta dabaru da wayon mutane masu hikimar yin karya

"ta mutane masu wayo da suke da dabara ga masubi da fasahar karya"

cikin dukan tafarkun da ke na sa ... domin jikin ya yi girma ya gina kansa cikin kauna.

Bulus ya yi amfani da jikin mutum ya bayana yanda Almasihu ya sa masubi su yi aiki tare a cikin jituwa kaman yanda kan jiki yake sa gabobin jiki su yi aiki tare don su yi girma da kyau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kowanne jijiya

"jijiya" ɗauri ne mai karfi dake haɗa kasusuwa ko kuwa gabobin cikin wurin jikin.

cikin auna

"yanda membobin suna ƙaunan juna"