515 B
515 B
Mahaɗin Zance:
Bulus na tunashe da masubi akan kyautar da Almasihu ya ba masubi domin su yi amfani da shi a cikin ikilisiya, wanda shi ne dukan jikin masubi.
Mahimmin Bayane:
Maganar anan na daga wakan da sarki Dauda ya rubuta.
Amma an ba kowannenmu alheri
Ana iya bayana a cikin aiki. AT: "Allah ya bayar da alheri ga kowanen mu" ko "Allah ya bayar da kyauta ga kowane maibi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Da ya haye zuwa cikin sama
"lokacin da Almasihu ya je cikin sama"