512 B
512 B
jiki ɗaya
sau da yawa ikilisiya na nufin jikin Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ruhu ɗaya
"Ruhu mai Tsarki ɗaya kadai" (UDB)
aka kira ku a kan begen nan ɗaya
"Allah ya kira ku domin ku sami amincewa da bege a kiran ku" ko "akwai abu daya da Allah ya zaɓe ku ku amince a ciki kuma ku sa rai ya yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Uban duka ... bisa duka ... ta wurin duka ... da kuma cikin duka.
Kalmar "duka" anan na nufin "kome da kome."