ha_tn/eph/03/17.md

2.4 KiB

Mahadin Zance:

Bulus ya cigaba da addu'ar da ya fara a cikin 3:14.

Almasihu ya zauna a cikin zuciyar ku ta wurin bangaskiya. Ina kuma addu'a ku kafu ku kuma ginu da zurfi kwarai cikin kaunarsa

Wannan ne abu na biyu wanda Bulus ya yi addu'a cewa Allah zai "biya" su Afisawan "bisa ga bisa ga yalwar wadatar na iƙon sa"; na farko shi ne za su "karfafu" (3:14).

zuciyar ku ta wurin bangaskiya

A nan "zuciya" na misali da cikin mutum, da kuma "ta wurin" na fada hanyar yadda Almasihu na rayuwa a cikin maibi. Almasihu na rayuwa a cikin zuciyar masubi saboda Allah ta alherinsa ya yarda su sumu bangaskiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bangaskiya. ku kafu ku kuma ginu da zurfi kwarai cikin ƙaunarsa. Ku kasance cikin karfi domin ku gane

Ma'anar na kamar 1) "bangaskiya. Ina adu'a ku kafu ku kuma ginu da zurfi ƙwarai cikin ƙaunarsa domin ku gane" kokuwa 2) "bangaskiya don ku ginu da zurfi kwarai cikin ƙaunarsa. Ina addu'a ku gane"

ku kafu ku kuma ginu da zurfi ƙwarai cikin ƙaunarsa

Bulus yana magana game da bangaskyar su kamar itace dake da saiwa mai zuifi ko kuwa gida da a ka gina ta a tushe mai kauri. AT: "saboda ku zama kamar itace da saiwar sa mai zuifi ne da karfi da kuma gini da aka gina a kan dutse"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin ku gane

Wannan ne na biu da Bulus ya durkusar da gwiwar sa a addu'a; na farko shi ne, saboda Almasihu ya biya da kuma su suma karfafawa (3:14) kuma Almasihu ya yi rayuwa a cikin zukatar su ta wurin bangaskiya (3:14). Kuma "gane" shi ne farkon abu da Bulus ya yi addu'a cewa Afisawan dakansu su iya yi.

dukan masubi

"dukan masubi a cikin Almasihu" ko kuwa "dukan tsattsarka"

menene zurfi, da faɗi, da tsawon

Ma'anar na kamar 1) Wannan kalma na kwatanta girman hikimar Allah, AT: "yadda kowane Allah mai wayo yake" ko 2) wannan kalma na kwatanta ƙauna mai tsanani da Almasihu ke da shi domin mu. AT: "nawa Almasihu yake ƙaunar mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin ku san mafificiyar ƙaunar Almasihu

Wannan ne abu na biyu da Bulus ya yi addu'a saboda Afisawa su iya yi; na farko shi ne su "gane." AT: " saboda ku san girman hikimar ƙaunar Almasihu domin mu"

domin a cika ku da dukan cikar Allah

Wannan ne abu na uku da Bulus ya durkusa da gwiwan sa ya yi addu'a (3:14); na farko shi ne su "karfafa" (3:14), kuma na biyu shi ne su "iya gane" (3:18).