ha_tn/eph/03/12.md

679 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya yabe Allah a cikin wahaloli ya kuma yi adu'a domin wannan masubi na Afisus.

muna da gabagadi

"bamu da tsoro" ko kuwa "muna da karfin zuciya"

da dama, da amincewa

"dama cikin gaban Allah da amincewa" kokuwa "yancin shiga cikin gaban Allah da amincewa"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

amincewa

yaƙini" kokuwa "tabbaci"

wadda ta zama ɗaukakar ku.

A nan "ɗaukaka" na kwatanta takama wanda za su ji ko za su ji a mulki mai zuwa. Masubi na Ephesus su yi takama akan abun da Bulus ke shan wahala a sarka. AT: "Saboda da anfanin ku" ko "yakamata ku yi takama akan wannan" (See: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)