ha_tn/eph/03/10.md

864 B

masu iƙo da masu mulkin sararin sama za su san yawan hikimar Allah ta fuskoki daban daban

hikimar Allah ta fuskoki daban daban-"Allah zai sa baban hikimar sa ya zama sananne ga dukan masu iƙo da mulkin sararin sama ta wurin ikilisiya"

masu iƙo da masu mulki

Kalmomin nan na da ma'ana kusan iri ɗaya. Bulus ya yi amfani da su ne don ya nanata cewa kowane rai na ruhaniya zai san hikimar Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

cikin sararin sama

"cikin duniyan da ta wuce na ɗan'adam." Kalmar "sararin" na nufin wurin da Allah yake. Dubi yanda an fasara a 1:3.

yawan hikimar Allah ta fuskoki daban daban

hikimar Allah ta fuskoki daban daban- hikimar Allah mai wuyan ganewa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bisa ga dawammammen nufi

"cikin riƙen dawwamammen nufin" ko kuwa "daidaitawar dawwamammen nufi"