ha_tn/eph/03/08.md

941 B

keɓabbun Allah

"waɗanda Allah ya keɓe wa kansa"

marar matuka

wanda bai iya sani gabadaya ba (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wadatar Almasihu

Bulus ya yi magana game da gaskiya akan Almasihu da kuma albarkun da yake kawo kamar kayan wadata. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

fahimtar da dukan mutane a kan abun da shirin Allah yake

Fahimtar da mutane na wakilin koyar da su. AT: "haskakka haske a kan boyayyen shirin Allah don dukan mutane su sani abun da yake" ko "koyar da dukan mutane abin da boyayyen shirin Allah yake" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wannan ne boyayyar shiri wadda tun zamanai da suka wuce Allah ya boye, shi da ke mahallicin dukan abubuwa

Ana iya bayana wannan a cikin sifar aiki. "Allah da ya hallici dukan abubuwa, ya aje wannan boyayyar shirin tun da dadewa a zamanin da suka wuce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)