ha_tn/eph/03/06.md

775 B

al'ummai ma abokan gãdo ne ... ta wurin bishara

Wannan ne boyayyen gaskiya da Bulus ya fara bayyanawa a cikin sura na baya. Al'ummai da su ka karɓi Almasihu sun kuma karɓi abu iri guda da Yahudawa masubi.

gabobi ne cikin jiki ɗaya

sau da yawa ikilisiya na nufin jikin Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cikin Almasihu Yesu

"cikin Almasihu Yesu" da makamanin waɗannan karin magana sun auku sau da dama a wasikun Sabon Alkawari. Sun yi magana ne ƙwarai akan ɗangantaka da ke yiwuwa tsakanin Almasihu da waɗanda suka yarda da shi.

ta wurin bishara

suna iya nufin1) saboda bisharar da Al'ummai suna masu rabo a cikin alkawarin 2) saboda bishara da Al'ummai suna masu gãdo da gabobi na jiki da kuma masu rabo a cikin alkawarin.