ha_tn/eph/03/01.md

402 B

Mahaɗin Zance:

Domin a bayyana wa masubi boyayyen gaskiya game da ikilisiya, Bulus na nufin ɗayantaka na Yahudawa da Al'ummai da kuma haikali wanda yanzu masubi na ciki.

Saboda haka

"Saboda alherin Allah gare ku"

ɗan sarka sabili da Almasihu

"wanda Almasihu Yesu ya sa a sarka"

aiki mai girma na alherin Allah da ya ba ni dominku

"alhakin da Allah ya bani na kawo alherin sa gare ku"