ha_tn/ecc/12/12.md

303 B

yin yawan littatafai da yawa, wanda bai da ƙarshe

Za'a iya faɗin maganar nan "wajen yin" a fi'ili. AT: "Mutane ba za su daina rubuta litattafai da yawa ba"

kawo gajiya ga jiki

A nan "jiki" na wakiltar dukan mutum, AT: "yana sa mutum gajiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)