ha_tn/ecc/12/05.md

427 B

sa'an nan mutumin ya tafi gidansa na har abada

Wannan na nufin mutuwa. AT: "sa'an nan mutumin ya tafi wurin mattatu har abada" ko "sa'an nan mutumin ya mutu kuma ba zai taɓa dawowa rauwa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

masu makoki sun tafi titi

Ma'ana mai yiwuwa 1) cewa masu makoki sun tafi titi su halarci jana'iza, ko 2) cewa masu makoki sun tafi titi zuwa gidan mutumin da ke gab da mutuwa.