348 B
348 B
an rufe ƙofofi a titi
Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "mutane sun rufe oƙfofin da suka kai titi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
waƙar muryoyin 'yan mata sun shuɗe
A nan "'yan mata" wata kalma ce da ke nufin tsuntsaye. AT: "waƙoƙin tsuntsaye sun shuɗe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)