ha_tn/ecc/12/03.md

258 B

Muhimmin Bayani:

Marubucin yayi bayani akan gida wanda ayyuka daban daban ke faruwa.Wannan misali ne akan jikin mutum yayinda yake tsufa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

an lanƙwasa maza masu ƙarfi

"masu ƙarfi sun zama da rauni"