362 B
362 B
ka sa cikin zuciya
Wannan karin magana ne. AT: "ka tuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
kafin shekarun su zo a lokacin da zaka ce, "Bani da marmari a cikin su"
Ana maganar lokaci mai zuwa kamar "shekaru sun zo" AT: "kafin ka zama tsofo lokacin da zaka ce, "ba na jin daɗin rayuwa kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)