ha_tn/ecc/11/09.md

581 B

Kayi murna, saurayi, a cikin ƙuruciyarka, bari kuma zuciyarka tayi farinciki cikin kwanakin ƙuruciyarka

Wadannan furucin guda biyu na nufin abu ɗaya kuma idan an haɗa su wuri ɗaya don a jajjada cewa ya kamata mutumin yayi farin ciki a lokacin ƙuruciyarsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Kori fushi daga zuciyarka

Ana maganar ƙin yin fushi kamar fushi abu ne da ake tkora dole. Kuma, "zuciya" na wakiltar emoshen ɗin mutum. AT: "Ka ƙi yin fushi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])