370 B
370 B
kayi aiki da hannuwanka
A nan "hannu" na wakiltar dukan mutum. AT: "ka ci gaba da aiki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
farin ciki a dukan su
A nan kalman nan "su" na nufin shekarun da mutum ke a raye.
Dukan abubuwan da zasu zo
Ma'ana mai yiwuwa 1) "Dukan abubuwan da ke faruwa bayan mutuwa" ko 2) "Dukan abubuwan da za su faru nan gaba"