ha_tn/ecc/11/04.md

480 B

Duk wanda ke kallon iska ba zai yi shuka ba

Ma'ana mai yiwuwa 1) "Duk manomin da ke kallon inda iska yake fitowa ba zai iya yin shuka ba domin iska na hurowa ta inda zai yi shukan" ko 2) "Duk manomin da yake sa hankalinsa ga iska ba zai yi shuka ba"

Kamar yadda ba ka san hanyar iska ba

Wannan na maganar iska na hurawa kamar iska tayi tafiya a hanya. AT: "kamar yadda ba ka san inda iskar ta fito ba ko inda take tafiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)