358 B
358 B
ko a cikin tunaninka
Ana wakiltar tunanin mutum da "zuciyarsa." AT: ko a cikin tunaninka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
mutane masu arziƙi a cikin ɗakin kwananka
"mutane masu arziƙi a cikin ɗakin kwananka." Wannan na nufin cewa ya kamata kada ka dage mutane ko a lokacin da kake a wurin zaman kanka inda babu wanda zai ji ka.