ha_tn/ecc/10/18.md

403 B

Saboda ƙiwuya soron ya nitse

Mutum mai ƙiwuya ba ya ci gaba da kula da gidan kullum. AT: "domin mai ƙiwuya ba ya kyara gidansa, soron zai nitse ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Mutane na shirya abinci domin dariya

Ana iaya bayyana kalman nan "dariya" kamar fi'ili. AT: Mutane na shirya abinci domin su yi dariya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)