277 B
277 B
Kaiton ki, ƙasa ... mai albarkace ke, ƙasa
A wannan ayar marubucin yana magana da ƙasar kamar wani mutum ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)
idan sarkin yaro matashi ne
Wannan na nufin cewa sarkin ba shi da isasshen kwarewa ko bai gama wayo ba.