ha_tn/ecc/10/15.md

527 B

gajiyar da su

Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "Wawaye sun gaji ta wurin wahalarsu" ko "wawaye na jin gajiya ta wurin aikin da suke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

don basu san hanyar zuwa garin ba

Ma'ana mai yiwuwa 1) "ya yi yawa har ma bai iya samun hanyar zuwa garin ba." Cewa wawan mutumin ya gaji sosai daga aikin wuya har ma bai iya gano hanyar ko'ina ba. ko 2) "saboda bai san hayar zuwa garin ba." Cewa wawan mutumin ya gaji daga aikin wuya domin bai da isasshen sanin zuwa gida.