ha_tn/ecc/10/05.md

373 B

Ana ba wawaye matsayin shugabanci

Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "Masu mulki na ba wa wawaye shugabanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mutane masu nasara a ke basu ƙasƙantattun matsayi

Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "ana ba wa mutane masu nasara ƙasƙantattun matsayi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)