ha_tn/ecc/10/04.md

316 B

Idan emoshen ɗin mai mulki ya tashi gaba da kai

A nan mai mulki na wakiltar "emoshen ɗinsa" AT: "Idan mai mulki ya yi fushi da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kwantad da hankali zai iya saukar da babban ƙeta doka

"Ta wurin kwantad da hankali za ka iya sa mai ƙeta doka yayi shiru"