320 B
320 B
kamar yadda mataccen ƙuda...haka wawanci
Kamar yadda ƙuda ke ɓata turare, haka wawanci ke ɓata mutuncin mutum domin hikima da ɗaukaka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
tunaninsa na gurgunce
Wannan na nufin yadda ya ke yi. AT: "shi wawa ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)