413 B
413 B
ba za a tsawanta ba
Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "Allah zai tsawanta rayuwarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Kwanakinsa kamar inuwa ce mai wucewa
Wannan na maganar rayuwar mutum mai mugunta na wucewa da sauri da cewa ta na kamar inuwar da ke ɓacewa da sauri. AT: "Ranakunsa zasu wuce da sauri kamar inuwar da ke ɓacewa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)