ha_tn/ecc/08/10.md

387 B

bizne miyagu a sarari

Za'a iya faɗin wannan a aikace. Miyagun mutane da suka mutu an bizne su da daraja. AT: "Mutane suna bizne miyagu a sarari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

jawo zuciyar 'yan adam

A nan ana wakiltar mutane ta wurin "zuciyarsu" a jajjada son su da marmarin su. AT: "jawo 'yan adam" (Duibi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)