ha_tn/ecc/08/05.md

427 B

zuciyar mutum mai hikima takan gane

A nana "zuciyar" na wakiltar tunaninsa. AT: "Mutum mai hikima yana ganewa." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Wanene zai gaya mashi abinda ke zuwa?

Wannan tambayar yana nuna babu wanda ya san abinda ke zuwa nan gaba Za'a iya rubuta wannan tambayar a bayani. AT: "Babu wanda zai iya fadar abinda ke zuwa nan gaba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)