328 B
328 B
Wanene mutum mai hikima? Wanda ya san abinda al'amuran rayuwa ke nufi?
Marubucin yayi wannan tambayar sani ne domin ya bada amsa kan abinda zai faɗa a nan gaba.
fuskarsa ta haskaka
Wannan yana nufin fuskar mutumin zai nuna cewa yana da hikima. AT: "ya nuna a fuskarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)