ha_tn/ecc/04/15.md

312 B

Muhimmin Bayani:

Maimakon zaɓen saurayi mai hikima, mutanen suka zaɓi dan sarki, wanda mai yiwuwa ba shi da hikima ko kaɗan.

Babu ƙarshe ga dukan mutanen

Wannan ƙarin magana ne da ake amfani a jajjada yawan lambar mutane. AT "Akwai mutane da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)