ha_tn/ecc/04/13.md

304 B

saurayi mai hikima

"matashi mai hikima"

daga bursuna

"bayan zama a bursuna"

an haife shi talaka a masarautarsa

Wannan na nufin cewa yana da iyaye talakawa. AT: "an haife shi ga iyaye talakawa wanda zai zauna a kasar yayi mulkinta wata rana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)