ha_tn/ecc/04/12.md

264 B

Za a iya cin ƙarfin mutum ɗaya

Za a iya rubuta wannan a aikace. AT: "Wani zai iya cin ƙarfin mutumin da ke shi ƙadai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma biyu

"amma mutum biyu"

tsayayya da hari

"kare kai idan an kawo hari"