ha_tn/ecc/04/09.md

512 B

ƙunci zai bi wanda yake shi kaɗai a lokacin da ya faɗi

A nan anyi maganar ƙunci kamar mutum ne da zai iya bin wani daban. AT: "wanda yake shi kaɗai a lokacin da ya faɗi yane cikin ƙunci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Idan biyu suka kwanta tare, zasu iya jin ɗumi

Marubucin ya na magana ne a kan mutane biyu da suke ba wa juna ɗumi a dare mai sanyi. AT: "Idan mutum biyu suka kwanta tare da dare, zasu zama da ɗumi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)