349 B
349 B
wofi
a banza, ba riba
ba ɗa ko ɗan'uwa
Wannan mutumin bashi da iyali. AT: "ba shi da iyali" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
idanunsa basu ƙoshi ba
A nan an wajabta mutumin gabaki ɗaya ta wurin "idanunsa" don a jajjada muraɗin zuciyarsa. AT: "ba shi ƙoshi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)