ha_tn/ecc/04/04.md

339 B

kishin maƙwabcin wani

Ma'anar na iya zama haka 1) makwabcin ya na kishin abinda makwabcinsa ke da shi ko 2) makwabcinsa ya kyashin kwarewar makwabcinsa.

turirin hayaki da kuma yunƙurin kiwon iska

Waɗannan bayani biyu na jajjada sanin cewa abubuwan nan banza ne da kuma wofi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)