412 B
412 B
ga, hawaye
"Na duba kuma na gani"
hawayen masu ƙunci
A nan "hawaye" na wajabtar kuka. AT: "mutanen da aka ƙuntata wa na kuka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Iko na hannun masu ƙuntata ma su
Wannan na nufin cewa masu ƙuntata masu na da iko. A nan "hannunsu" na wajabta abun da suka mallaka. AT: "Masu ƙuntata masu na da Iko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)